Cikakken Sunayen Mata, Attajirai da Taurari 100 da Su Ka Fi Kowa Tasiri a Duniya a 2023
America - Shugabar kungiyar WTO, Ngozi Okonjo-Iweala tana cikin matan da duniya ta tabbatar da cewa sun yi fice a shekarar nan.
Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala wanda ta rike Ministar kudi da tattalin arziki a Najeriya ta fito a jerin Forbes na mata 100 da su ka fi kowa tasiri.
Ganin ana shirin shiga sabuwar shekara ta 2024, a ranar talata mujallar Forbes ta fitar da sunayen mata wanda sun yi zarra a shekarar nan.
Dr. Okonjo Iweala ta na cikin jerin ko a 2021. BBC ta ce matan sun yi suna ne a harkokin kasuwanci, siyasa, wasani, nishadi da, fasaha.
'Yan Najeriya a jerin fitattun mata 100
Mujallar ta ce Mo Abudu tana cikin matan da su ka fi karfi a duk duniya bayan ficen da tayi a wasu fina-finai da ta shirya a Nollywood.
Abdu wanda ta kafa Ebony Life Media ta tsara fina-finai da su ka yi fice yanzu irinsu Elesin Oba, The King’s Horseman, da Wedding Party.
LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Daily Trust ta ce yanzu haka Abudu and Okonjo-Iweala su na tsara wani shirin mai suna ‘Black, Brilliant and Bold’ wanda zai fito a Netflix.
Fitattun mata 100 a 2023
1. Ursula von der Leyen
2. Christine Lagarde
3. Kamala Harris
4. Giorgia Meloni
5. Taylor Swift
6. Karen Lynch
7. Jane Fraser
8. Abigail Johnson
9. Mary Barra
10. Melinda French Gates
11. Julie Sweet
12. Kristalina Georgieva
13. MacKenzie Scott
14. Gail Boudreaux
15. Emma Walmsley
16. Ruth Porat
17. Safra Catz
18. Ana Patricia Botín
19. Carol Tomé
20. Sandy Ran Xu
21. Kathryn McLay
22. Sarah London
23. Amy Hood
24. Tarciana Paula Gomes Medeiros
25. Laurene Powell Jobs
26. Catherine MacGregor
27. Janet Yellen
28. Gwynne Shotwell
29. Phebe Novakovic
30. Tsai Ing-wen
31. Oprah Winfrey
32. Nirmala Sitharaman
33. Ho Ching
34. Thasunda Brown Duckett
“Kada ka biya sadaki”: Budurwa ta fashe da kuka yayin da ta roki dan aikin Davido ya aureta a bidiyo
35. Marianne Lake Jennifer Piepszak
36. Beyoncé Knowles
37. Shari Redstone
38. Kathy Warden
39. Dana Walden
40. Amanda Blanc
41. Susan Li
42. Margherita Della Valle
43. Adena Friedman
44. Mary Callahan Erdoes
45. Lynn Martin
46. Sheikh Hasina Wajed
47. Sri Mulyani Indrawati
48. Gina Rinehart
49. Lisa Su
50. Vicki Hollub
Ragowar mata 100 masu tasiri a 2023
51. Nicke Widyawati
52. Shemara Wikramanayake
53. Tricia Griffith
54. Jessica Tan
55. Judy Faulkner
56. Tokiko Shimizu
57. Donna Langley
58. Jennifer Salke
59. Wang Laichun
60. Roshni Nadar Malhotra
61. Jenny Johnson
62. Yuriko Koike
63. Hana Al Rostamani
64. Suzanne Scott
65. Lynn Good
66. Sinead Gorman
67. Bela Bajaria
68. Belén Garijo
69. Melanie Kreis
70. Soma Mondal
71. Paula Santilli
72. Mette Frederiksen
73. Joey Wat
74. Rihanna
75. Linda Thomas-Greenfield
76. Kiran Mazumdar-Shaw
77. Güler Sabanci
78. Trudy Shan Dai
79. Debra Crew
80. Robyn Denholm
81. Solina Chau
82. Lee Boo-jin
83. Robyn Grew
84. Zuzana Caputova
85. Mary Meeker
86. Makiko Ono
87. Ngozi Okonjo-Iweala
88. Mpumi Madisa
89. Melanie Perkins
90. Dominique Senequier
91. Raja Easa Al Gurg
92. Julia Gillard
93. Samia Suluhu Hassan
94. Xiomara Castro
95. Kirsten Green
96. Choi Soo-yeon
97. Jenny Lee
98. Mo Abudu
99. Mia Mottley
100. Barbie
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala a Aso Rock
Kwanaki kadan baya an nada sabon shugaban kasa a Najeriya, sai aka ga Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta ziyarci fadar Aso Rock a birnin Abuja.
Okonjo-Iweala da Farfesa Muhammad Ali Pate wanda sun riƙe ministoci a gwamnatin Goodluck Jonathan sun gana da Bola Tinubu.
Asali: Legit.ng