Latest
A karshe, Matatar Alhaji Aliko Dangote ta dakatar da sayar da man fetur da Naira na ɗan lokaci saboda dalilai na musayar kuɗi musamman dalar Amurka.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa matakin da aka dauka kan dokar ta baci a jihar Rivers ya yi daidai. Ta fadi makomar kudaden jihar da za a fitar daga asusun tarayya
Gwamnatin Bola Tinubu ta bayyana cewa Nyesom Wike ba shi da hannu a rikicin siyasar jihar Rivers. Ministan shari'a ya ce gwamna Siminalayi Fubara ne mai laifi.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana muhimman abubuwa uku game da goman ƙarshe na Ramadan da ke yin bankwana a yanzu.
Karamin ministan tsaro a gwamnatin Bola Tinubu, Bello Matawalle ya goyi bayan matakin sanya dokar ta baci a jihar Rivers. Ya nuna cewa sojoji na cikin shiri.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da sabon shugaban gwamnatin rikon kwarya da ya naɗa a jihar Ribas, ana tunanin za su tattauna batutuwa.
'Yan majalisar dokokin jihar Kaduna sun bayyana rashin jin dadinsu bayan tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufa'i ya kira su da jahilai, marasa ilimi.
Sheikh Usman Muhammad Al-Juzuri ya fadi ibadar da ya kamata a yi a kwanaki 10 na karshen Ramadan. Ya fadi muhimmancin ibada a daren Lailatul Qadri ga Musulmi.
Dakataccen gwamnan jihar Ribas, Sir Siminalayi Fubara ya tattara kayansa ya bar gidan gwamnati yayin da ake shirye-shiryen miƙa mulki ga sabon 'gwamnan riko'.
Masu zafi
Samu kari