Latest
Jam'iyyar APC ta gargadi gwamnan jihar Osun bayan Bola Tinubu ya dakatar da gwamnan Rivers, Fubara. APC ta ce ko gwamnan Osun ya bi doka ko a dakatar da shi.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya yi bayani na farko bayan Bola Tinubu ya dakatar da shi daga gwamna. Tinubu ya dakatar da Fubara da 'yan majalisar Rivers.
Sanata Barau Jibrin ya karɓi manyan ‘yan SDP da suka sauya sheka zuwa APC, yana mai cewa sun fahimci irin cigaban da jam’iyyar ke kawowa Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya soki matakin da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka dangane da rikicin siyasar jihar Ribas.
PDP ta ce yi watsi da dokar ta baci da Tinubu ya ayyana a Rivers da dakatar da Gwamna Fubara, tana mai cewa, hakan ya saba wa doka. Ta nemi a mutunta dimokuradiyya.
Kundin tsarin mulki na 1999 (da aka sabunta), sashe na 305, ya ba shugaban ƙasa damar ayyana dokar ta-baci a kowace jiha, kuma sau 6 ana ayyana dokar a Najeriya.
Wani masani mai sharhi kan harkokin siyaaa, Kelly Agada ya ce hogewar El-Rufai wajen iya tara jama'a da kuma ƙulla kawance da manyan ƴan adawa za su taimake shi.
Sojoji da manyan motocin yaki sun mamaye gidan gwamnatin Rivers bayan dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara da mambobin majalisar jihar har na watanni shida.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Mista Peter Obi ya buɗe shafin TikTok, ya samu mabiya mutane sama da 6,000 cikin ƴan sa'o'i, ya wallafa bidiyo mai ɗauke da saƙo.
Masu zafi
Samu kari