Latest
Gwamna Monday Okpebholo ya bayyana cikakken goyon bayansa kan ayyana dokar ta ɓaci a jihar Ribas, ya tsame kansa daga matsayar gwamnonin Kudu maso Kudu.
Sufeton 'yan sandan Najeriya ya yi gargadin cewa za su yi maganin masu son tayar da zaune tsaye a Rivers bayan dakatar da gwamna Siminalayi Fubara.
MURIC ta zargi jami’ar Adeleke da tauye ‘yancin dalibai Musulmi, tana mai cewa an hana dalibai yin sallah da sanya hijabi tare da tilasta musu halartar coci.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya yi magana kan hadakar Atiku Abubakar, Peter Obi da Nasir El-Rufa'i domin kifar da Bola Tinubu a zaben 2027.
Gwamnatin Benue ta tabbatar da mutuwar sojoji biyu, inda mataimakin gwamna Sam Ode ya ce sun rasu ne yayin kare fararen hula daga harin 'yan bindiga a yankin Kwande.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yii magana kan matakin da Bola Tinubu ya dauka na dakatar da gwamna Siminalayi Fubara. Kwankwaso ya caccaki Tinubu
Wata 'yar Najeriya, Funke Iyanda na fuskantar hukuncin daurin shekaru 10 a Amurka kan zargin zamba da karɓar $40,980 daga tallafin rashin aikin yi ba bisa ka’ida ba.
Fubara ya musanta wasu zarge-zargen Tinubu, yana mai cewa ya dauki matakai don kare albarkatun mai, tare da zargin Wike da haddasa rikici a jihar Rivers.
Archbishop Danson ya bukaci Shugaba Tinubu ya janye dokar ta-baci da ya ayyana a Rivers, ya dawo da Fubara kan aikinsa tare da kwabar Wike da ‘yan majalisa 27.
Masu zafi
Samu kari