Latest

Zaben Osun: Dalilin da yasa sai an je zagaye na biyu
Zaben Osun: Dalilin da yasa sai an je zagaye na biyu
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Tuni dai masana doka suka kammala bayyana hujjojin a kan cewar ba zai yiwu INEC ta bayyana dan takarar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben ba saboda adadin kuri'un da suka lalace a zaben sun fi adadin kuri'u 300 da suka bashi rinj