Latest
A ranar Laraba, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karasa Birnin Makkah da ke kasar Saudiya domin yin Umrah. Ya yi wa Najeriya addu'o'in tsaro da zaman lafiya.
Rundunar 'yan sandan jihar Kogi ranar Laraba sun tabbatar da kisan gillar da wasu miyagun 'yan bindiga suka yi wa mutum shida tare da saka wa wasu gidaje wuta.
Yunkurin yin sulhu a APC ya fara cin tura a Kano, Ekiti, Ogun da wasu Jihohi bayan wadanda suka bangare a zabukan shugabannin APC sun ki zama a nemi mafita.
Babu mamaki nan da karshen shekara, sahu na 4 na Coronavirus ya shigo gari. Gwamna Babajide Sanwo-Olu yana so ayi wa mutum miliyan 4 rigakafin COVID-19 a Legas.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta sako tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim, bayan an titsiye shi.
Kungiyar kiristoci na Pentecostal Fellowship of Nigeria wanda aka fi sani da PFN, ta yi kira a kama Ahmad Gumi, tace ya kamata a kama malamin saboda kalamansa.
Hukumar gidajen gyara hali ta saki sunaye da hotunan mutum 122 cikin fursunonin da suka gudu daga gidan yarin Abolongo dake jihar Oyo. ThePunch ta ruwaito.
Rundunar ‘yan sandan musulunci ta Hisbah a jihar Kano ta cafke wani matashi mai shekaru 26 da ya sa kan sa a kasuwa. A wata tattaunawa da BBC Pidgin ta yi da kw
An cire jami'in bada fasfot a ofishin hukumar shiga da fice dake Ikoyi jihar Legas, DCI Ibrahim Liman. Wannan ya biyo bayan ziyarar da mukaddashin kwantrola.
Masu zafi
Samu kari