Latest
Legas - Jami'an yan sanda, NEMA da LASEMA a jihar Legas sun samu nasarar ceton rayuwar wani mutumi da ya hau saman hatsumiya da yake niyyar hallaka kansa..
Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu (PHIMA) ce ta rufe asibitin mai suna, Green-Olives Hospital, wanda ke Sabon Titi, Tal’udu Gadon Kaya a Gwale.
Wasu 'yan asalin jihar Benue, ciki harda masu yiwa kasa hidima biyu da aka sace a karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara yayin da suke cikin tafiya sun kubuta.
Tun bayan harin da wasu tsagerun yan bindiga suka kai a masallaci, suka kashe mutane a ajihar Neja, wasu yan banga sun ɗauki fansa, sun kashe wani hakimi .
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta damke wani matashi dan shekaru 39 mai suna Ahmed Abdulmumini, kan zargin zagin hadimin Gwamna Masari, Alhaji Ibrahim Umar.
Wasu kungiyoyin siyasa sun bayyana goyon bayansu ga tsohon gwamnan jihar Legas, inda suka bayyana cewa, suna goyon bayan tsayawarsa takara a zaben 2023 mai zuwa
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, a halin yanzu ta amince da biyan makudan kudade domin kammala aikin titin Gombe zuwa Biu ta jihar Borno. Aikin zai fara nan
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a dakin taro na ofishin uwargidar shugaban kasa, Abuja a ranar Laraba.
Jam'iyyar PDP ta nuna yaƙinin ta cewa duk wasu abubuwa dake faruwa marasa daɗi a cikin gida ba abin damuwa bane, kuma zata shawo kan su cikin kankanin lokaci.
Masu zafi
Samu kari