Latest
Babu mamaki kasar Amurka ta hukunta gwamnatin Najeriya a dalilin cin zarafin farar hula. Ana zargin jami’an tsaro da yi wa masu zanga-zanga kisan kiyashi.
Ifeanyi Ejiofor, Lauyan shugaban kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra ta IPOB ya ce tunda jami’an DSS su ka kama Nnamdi Kanu, ba su bar shi ya sauya tufafi ba.
Gwamnatin shugaba Buhari ta sanya hannun kan wasu kudurorin doka da suka shafi sauyin yanayi a Najeriya. Dokokin guda biyu yanzu sun shiga tsarin dokar a Najeri
Alakaluman da suka fito daga jihar Katsina sun nuna cewa an samu raguwan kai hare-haren yan bindiga da satar mutane a faɗin jihar na tsawon watanni huɗu baya
Amurka - Bankin Duniya ya gargadi gwamnatin Najeriya cewa yan Najeriya milyan shida na iya fadawa cikin bakin talauci sakamakon hauhawar farashin kayan abinci.
Burin duk wani da nagari shine son ganin ya kyautata wa iyayensa ta hanyar dauke masu duk wasu dawainiya nasu da zaran ya kawo karfi da kuma ganinsu a wadata.
Yan fashin daji masu harkokin su a jihar sun koma amfani da wayar salula mai amfani da mitar rediyo ta Walkie Talkie, lamarin da ya firgita jama’a da dama a yan
FCT Abuja - Kakakin majalisar wakilan tarayya, Mr Femi Gbajabiamila ya yi zaman sulhu tsakanin kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU da Gwamnatin tarayya
Jim kadan bayan ayyana Najeriya a matsayin kasar da ba ta tauye hakkin addinai daga kasar Amurka, wata hukuma a kasar Amurka ta ce hakan ba daidai bane ko kadan
Masu zafi
Samu kari