Latest
Mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido ya bayar da kyautar kudi naira miliyan 250 ga marayu a fadin kasar yan kwanaki bayan tara masa su.
Asusun Lamunin duniya IMF a ranar Juma'a ya yi kira ga Gwamnatin Najeriya ta cire tallafin man fetur da na wutar Lantarki gaba daya a farko-farkon shekarar 2022
Umar Suleiman magidanci ne da diyarsa ta bace a shekaru biyar da suka gabatakuma har yanzu babu amo balle labarin inda take. Ya sanar da tsananin kewarta da ya.
Babatunde Fashola, ya bukaci 'yan Najeriya da su saurara har zuwa watan Janairu 2022 domin jin ta bakin jagoran APC, Bola Tinubu, kan ko zai yi takara a 2023.
An kai karar gwamnatin Muhammadu Buhari a kan yadda za ta batar da wasu Dala miliyan 300. Kotu tayi watsi da karar da aka shigar, tace ba a kawo hujjoji ba.
Gwamnan jihar Zamfara,Bello Matawalle ya sanar da sake bude wasu kasuwanni guda bakwai da aka rufe a baya sakamakon hare-haren da 'yan bindiga ke kaiwa a jihar.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta jaddada cewa duk ma'aikacin gwamnatin da bai yi rigakafin Korona nan da ranar 1 ga Disamba ba, ba zai samu damar shiga ofishinsa ba
Yan sanda sun yi ram da wani dan shekara 40, Appolos Ndubuisi, bisa zargin siyar da dansa namiji kan N350,000, bayan ya yaudari mahaifiyarsa da cewar ya mutu.
Budurwa yar jihar Jigawa, Zainab Aliyu Kila wacce aka yiwa sharrin safarar kwayoyi yayinda ta tafi aikin Umrah kasar Saudiyya ta shiga hukumar yaki da kwayoyin
Masu zafi
Samu kari