Latest
Gwamna Abdullahi Ganduje ya jagoranci manyan yan siyasa a Kano wajen yi wa jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu maraba da zuwa jihar yin ta'aziyya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa sakin Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar yan ta'addan IPOB ya sabawa dokar da ta baiwa sashen Shari'a karfin cin gashin.
Mai kudin Afrika, Alhaji Aliko Dangote, ya magantu a kan rasuwar kaninsa, Alhaji Sani Dangote. Ya ce a kan idanunsa da na mahaifiyarsa aka zare ran dan uwansa.
Shugabanni daga yankin kudu maso gabas sun gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a ofishin shugaban kasa da ke Villa, Abuja, a ranar Juma'a, 19 ga Nuwamba.
Wata budurwa wacce ta yi fice a yanar gizo da shafukan soshiyal midiya ta zo da sabon salon gyaran gashin, inda ta yi karin gashi wanda ke da tsawo har kasa.
Aso Rock, Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya sake bayyana cewa ko kwana guda ba zai nemi kari ba idan wa'adin mulkin ya kare ranar 29 ga watan Mayu, 2023.
Sakataren wajen Amurka ya ziyarci shugaban kasar Najeriya, sun gana da shugaban ne a fadarsa da ke Aso Rock Villa a yau Alhamis, 18 ga watan Nuwamba a 2021.
Tsohon kwamishinan tsare-tsaren tattalin arziki da kudi kuma mai neman takarar gwamna jihar Delta a zaben 2023, Kenneth Okpara ya mutu a safiyar yau Juma’a.
Rundunar 'yan sandan Nigeria, a Jigawa ta yi nasarar damke wani mutum mai shekaru 48 da ake zargin hatsabibin dilalin miyagun kwayoyi ne. An kama shi ne a karam
Masu zafi
Samu kari