Latest
Gwamnatin jihar Legas ta kame babura sama sama d 400 a jihar, an kuma murkeshesu a bainar jama'a bisa laifin taka dokar hanya a jihar ta Legas a kudannci..
Jagoran jam’iyyar All Progessives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, na cikin wata ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu.
Katsina - Wata dalibar aji uku a jami'ar Umaru Musa Yar’adua, jihar Katsina ta kwankwandi gorar sabulun tsaftacce hannu da piya-piya bayan saurayinta ya rabu da
Gwamnatin tarayya ta dawo rabon kudi N5,000 na shirin CCT na ma'aikatar jinkai da walwalan jama'a ga al'ummar Jihar Jigawa ranar Juma'a, 20 ga Nuwamba, 2021.
Gwamnatin Neja ta haramta siyar da babur a fadin jihar sabon salon da 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane suka fito da shi na karbar babura a matsayin fansa.
Ilorin - Dalibin ajin karshe da aka kora daga jami'ar Ilori, Waliyullah Salaudeen, kan yiwa Malamarsa Dr Rahmat Zakariya, dukan tsiya ya sha garkama bisa umurni
Hankula sun tashi a Ashige, karamar hukumar Lafiya dake jihar Nasarawa, sakamakon kashe wasu makiyaya biyu da 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka yi.
Gwamnatin Amurka ta rattafa hannu kan takardan yarjejeniyar taimakon $2.1 billion ga Najeriya domin taimaka mata wajen farfadowa daga annobar COVID-19 da kuma.
Mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido ya bayar da kyautar kudi naira miliyan 250 ga marayu a fadin kasar yan kwanaki bayan tara masa su.
Masu zafi
Samu kari