
Latest







Mahara sun halaka wani jami’in dan sanda sannan kuma suka yi awon gaba da wani babban jami’in kwastam a Jalingo, babban birnin jihar Taraba a daren Alhamis.

Wani magidanci mai suna John Ifedinkor, mai shekaru hamsin da 9 ya sanar da wata kotu da ke Kubwa dake Abuja cewa matarsa Ngozi ta yi kokarin halaka sa da adda.

Bauchi - Allah ya yi wa yar uwar kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Honorabul Abubakar Suleiman, ta rasu ta bar ɗa guda daya, kuma za'a yi jana'izarta.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta canza ɗan takarar jam'iyyar APGA, sanan ta ki saka PDP a jerin sunayen waɗanda zasu fafata a zaɓen dake tafe 2021

Wata kotun jihar Legas mai zamanta a Igando ta tsinke igiyar aure tsakanin mata da miji saboda tsabar sata da mijin ya ce matarsa tana addabarsa da shi a gidans

Sarkin Bichi, mai martaba Alhaji Nasir Ado Bayero, sirikin shugaban kasar Muhammadu Buhari, a wani bidiyon tattaunawa da aka yi da sarkin kuma sirikin Buhari.

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta yi ram da tsohon gwamnan Abia a filin jirgin Nnamdi Azikwe, ta tsare shi tare da ɗansa a ofishinta.

Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda ta kafa wata sabuwar kwamiti ta cikin gida wacce za ta yi bincike mai zurfi a kan takaddun da FBI ta Amurka ta gabatar musu.

Gidan Ibrahim Badamasi Babangida ya zama cibiyar tattaunawa ta yanar gizo yayin da mutane ke magana game da kyan shi da dalilin da yasa janar baya zama a ciki.
Masu zafi
Samu kari