Latest
'Yan daba dauke da makamai sun kutsa ofishin Thunder Blowers Online, ofishin jaridar yanar gizo da gidan talabijin da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
Muhammadu Buhari ya nada Dr. Doyin Salami a matsayin mai ba shi shawara kan harkar tattalin arziki. Mun kawo maku takaitaccen tarihin wannan fitaccen masani.
Wasu Daliban da Kwankwasiyya ta tura karatu sun shiga jerin masanan da ake ji da su a ko ina. Su ne; Aliyu Isa Aliyu, Tukur A. Sulaiman, da Abdullahi Yusuf.
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce ta kwace fiye da bindigogin harbo jirage 109 daga ‘yan bindiga tsakanin watan Janairu zuwa Disamban 2021 a Katsina.
APC ta yi fallasa, tace tsohon Soja ke da alhakin jawo ‘Yan bindiga. Kakakin APC na jihar Zamfara ya bayyana wannan a lokacin da ya kira taron manema labarai.
'Yan gidan fursuna hudu sun sheka lahira a gidan gyaran hali na Najeriya da ke yankin Kosere da ke Ile-Ife a wani yunkurin balle gidan jami'i daya ya jigata.
Dan majalisa mai wakilatar mazabar Tarauni a tarayya na Kano, Hafizu Kawu, ya kwatanta mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da wanda ya dace ya gaji Buhari.
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta ce ta ceto wasu mata masu juna biyu daga cikin mutum 97 da ta ceto daga hannun gagararren dan bindigan Zamfara, Turji.
‘Yan Sanda sun ceto mutum kusan 100 da aka yi garkuwa da su a jejin Zamfara. Tubabben ‘Dan bindiga ne ya taimaka aka kubutar da mutanen da aka dauke a jihar.
Masu zafi
Samu kari