Latest
Wata wuta da ta barke a majalisar dokokin jihar Katsina ta kone wasu ofisoshi da wasu kayayyaki, kakakin majalisar ya bayyana cewa tuni aka samu nasarar kasheta
‘Yan bindiga sun sako wata amarya, Farmat Paul, wacce suka sace a ranar Lahadi a gidan fasto dinta da ke garin Ngyong, karamar hukumar Bokkos, jihar Filato.
Yan bindiga sun sace mata da yaran wani malami a kwalejin ilimi ta fasaha a Gusau da ke jihar, Dr Abdurrazak Muazu kuma sun bukaci kudin fansar Naira miliyan 50
Gwamnatin jihar Kaduna bis ajagoranci gwamna Malam Nasiru El-Rufa'i ta kara wa'adin hana amfani da mashin wanda aka fi sani da Okada har sai baba ta gani .
Bayan dogon jira, masu shirya fim din Gidan Badamasi sun bayyana lokacin da za su saki sabon shirin zango na 4. Sannan an samu sabbin sauye-sauye a cikinsa.
Gwamna Hope Uzidinma na jihar Imo ya yi amai ya lashe, ya gaza faɗin sunayen masu hannu a matsalar tsaron jihar Imo kamar yadda ya yi alƙawari zai yi yau Talata
Rahotannin da muke samu, kamfanin sada zumunta na Twitter ya kammala duk wasu cike-cike da bayanan da ake bukata kafin barinsa ya ci gaba da aiki a Najeriya.
Wasu tsagerun yan bindiga sun hallaka mutum bakwai yan gida ɗaya da kuma wasu daban har mutum 17 a wani sabon hari da suka kai yankunan jihar Kaduna da dare.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta samu izinin fara amfani da sabbin jiragen 'Super Tucano' wajen ragargazan yan bindiga masu garkuwa da mutane a fadin tarayy
Masu zafi
Samu kari