Latest
Wni jigin jam'iyyar APC ya bayyana yadda yake jin dadin ayyukan da Mai Mala Buni na jihar Yobe yake yiwa jam'iyyar APC a yanzu. Ya kuma mika shawarwari kan haka
Rahoton da muke samu daga jihar Filato dake arewa ta tsakiya a Najeriya ya tabbatar da cewa an yi awon gaba da wata mai shirin zama Amarya awanni kafin aure.
Bello Turji, gagararren dan bindigan jihar Zamfara, a ranar Litinin ya sako mutane 52 wadanda suka dade a hannunsa, wata majiya ta tabbatar wa da Daily Trust.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kaduna ta ce shugabancin ba na mashiririta kuma marasa aikin yi bane face wallafa a kafafen sada zumunta,a martanin ta ga Shehu Sani.
Masari ya ce bai umarci wani ma’aikacinsa ya kama dan jaridar ba kamar yadda darekta janar na labarai ga gwamnan ya sanar ta wata takarda ranar Lahadi da dare.
Firaministan Sudan yayi murabus bayan zanga-zangar da aka yi a kasar bayan da aka rusa gwamnatin farar hula. Yanzu dai yayi murabus ya kuma yi bayanin dalili.
Gwamnan jihar Imo dake kudancin Najeriya, Hope Uzodinma, ya lashi takobin fallasa sunayen masu kara rura wutar rikici dake jawo kashe-kashe a jihar Gobe Talata.
Rundunar ’yan sandan ta IRT wadda Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya ya kafa, ta titsiye matar da ke kai wa ‘yan bindiga mata domin su yi amfani da su a Zaria.
Alhaji Bashir Tofa, daya daga cikin 'yan takarar zaben shugabancin kasa na 1993, ya rasu kuma an birne shi bayan yi masa jana'iza kamar yadda addini ya tanada.
Masu zafi
Samu kari