Latest
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Sani Yerima, a ranar Talata ya bayyana cewa babu dokar Najeriya da ta kayyade yadda da kuma lokacin da mutum zai yi aure.
Jam’iyyar PDP ta bakin Mista Debo Ologunagba ta ce ana ta biyan N100m ana sayen fam a APC ne saboda tara kudin kamfe da wayau saboda gudun sabawa dokar kasa.
Tsohon gwamnan Jihar Zamfara, Ahmed Yerima ya ce Kiristocin jiharsa sun amfana kwarai daga dokar musuluncin da ya kafa a jiharsa lokacin ya na gwamna, The Cable
Wata matar aure ya nemi Alkali ya shiga ya raba aurenta da Uban ƴaƴanta a Legas bisa hujjar dukan da take sha kullum kuma ba ya ɗaukar nauyin kula da iyalansa.
Wani dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Mista Ayoola Falola, a ranar Talata ya garzaya wata babbar kotun tarayya da ke Ibadan, ta jihar Oyo.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya shida sun mutu a wani hari da yan bindiga suka kai kauyen Tati da ke karamar hukumar Takum ta jihar Taraba. Sun sace daya.
Bill Gates, attajirin dan kasuwa kuma daya cikin wadanda suka kafa kamfanin Microsoft, ya sanar cewa ya kamu da COVID-19. Gates ya sanar da hakan ne cikin wani
Dan takarar gwamnan Kano, AA Zaura, ya amince da zaɓin gwamna Ganduje na Nasir Gawuna/Murtala Garo, ya ce zai nemi takarar Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya.
Majalisar NEC na PDP za ta yanke shawara a kan wuri da yadda za a shirya zaben tsaida gwani, inda za a kai kujerar shugaban kasa da batun Goodluck Jonathan.
Masu zafi
Samu kari