Latest
An harbe wasu ‘yan bindiga biyu da ke tilasta da dokar “zama-a-gida” da haramtacciyar kungiyar IPOB ke kakabawa jama'ar jihar Anambra a kudu maso gabashin Najer
Hankula sun tashi a kewayen garin Minna, babbar birnin jihar Neja sakamakon wani hari da yan bindiga suka kai kan garuruwan da ke yankin a karshen makon nan.
Onyeka Nwafor ya shaidawa Duniya cewa zai yi takara a jam’iyyar National Rescue Movement. A ranar Asabar Onyeka Nwafor ya ayyana shirin neman shugaban Najeriya
Shugaban jam’iyyar hamayya ta NNPP, Farfesa Rufai Ahmed Alkali, ya ce jam’iyyarsu da ake yi lakabi da mai kayan marmari za ta ba mutane mamaki a zaben 2023.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun harbe wani tsohon shugaban jam’iyyar PDP a karamar hukumar OrukAnam a jihar Akwa Ibom, Ntefre.
CAN roki kiristoci da su dunga mutunta koyarwar addinin sauran mutane, inda ta bayyana cewa akwai bukatar dukka makarantun addini su dunga koyar da mabiyansu il
Iyayen ɗalibar kwalejin Shehu Shagari da ke Sakkwato sun ce sun barwa Allah komai kan kisan da aka yi wa ɗiyarsu wacce ake zargi da ɓatanci ga fiyayyen halitta.
Wani jami'in gidan yari dauke da makami da ke aiki da gidan yarin Goron Dutse a jihar Kano ya tafka kuskure, inda ya harbe wani dan kasuwa har lahira bayan wata
Za a ji yadda Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ayyana Minista a matsayin magajin Buhari duk da ya yi wa Bola Tinubu alkawarin mara masa baya a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari