Latest
Tsohon Shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya.), ya bayyana cewa Najeriya fa yanzu tana rugujewa hannun jahilan shugabanni.
Katsina - Tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kuma kai hari karamar hukumar Jibiya dake jihar Katsina da daren Talata, 8 ga watan Febrairu, 2022.
Shugaban RCCG, Fasto Enoch Adeboye ya nunawa mataimakin shugaban Najeriya cewa ya shiga takarar 2023 domin ya duba masa gabansa, hakan zai cakuda lissafin APC.
Lauyan da yake kare Dibu Ojerinde a kotu ya na neman alfarmar a karasa shari’ar a wajen kotu domin gudun Alkali ya jefa shi gidan yari na shekara da shekaru.
Wani ango dan kasar mMisira ya bindige matarsa, mutane uku a dangin shi da kan shi yayin zaman sasancin aure a birnin Cairo, makwannin kadan bayan aurensu.
A Zamfara Bayan kwana hudu da yi wa mutane kisan gilla a Daraga, har yanzu ba a iya yi masu jana’iza ba, mutane sun gagara birne gawawwakin da aka bar masu.
Wani ma'abocin amffani da kafar sada zumunta ta Twitter mai suna Babayo ya yi wa jaruma Hadiza Gabon zagin cin mutunci ta sashin sako amma ta yi masa addu'a.
Sanata Biodun Olujimi ta fara barin Jam’iyyar hamayya ta PDP. Olujimi ta kafa kwamiti da zai ba ta shawarar matakin da ya kamata ta dauka a tafiyar siyasarta
Daniel Bwala ya ce idan Asiwaju Bola Tinubu yana takara, ba za a ga Yemi Osinbajo ba domin mataimakin shugaban kasar ba zai iya kalubalantar tsohon mai gidansa.
Masu zafi
Samu kari