Latest
Sabon rikicin da ya ɓalle a majalisar dokokin jihar Bauchi ya ɗauki sabon salo bayan wasu da ba'a gane ba sun yi yunkurin kona zauren baki ɗaya, amma aka dakile
Wani fitaccen Malamin Jami'a ya roki Malamai da limamai su yi wa hadisin Annabi (SAW) biyayya, ka da wasu yan kuɗaɗe da zaa ba su ya hana su faɗin gaskiya.
Wani matukin keke napep ya matukar taba zukatan mutane da kyan halinsa da ya bayyana inda 'yan Najeriya a kafar sada zumuntar zamani suka dinga masa addu'a.
Hukumar shirya jarabawar fita daga sakandire ta ƙasa, NECO, ta ce tun farko ba ta tsara gudanar da jarabawa ranar 9 ga watan Yuli ba saboda zuwan babbar Sallah.
A yau ne aka tashi da labarin kone wani ofishin hukumar zabe mai zaman kansa a wani yankin jihar Enugu, lamarin da ya girgiza 'yan Najeriya da dama, rahoton Dai
Yau ake jin hukumar Aikin Hajji Ghana Sun batar da Paspo din maniyata aikin hajji bana sama da 176, wanda hakan ya sa basu samu tafiya aikin hajjin bana ba.
Rundunar sojojin haɗin guiwa na ƙasa da ƙasa sun yi nasarar fatattakar mayakan ISWAP yayin da suka kokarin kai hari da motocin yaƙi garin Monguno, jihar Borno.
Wata kungiya ta roki jam'iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu, da su yi watsi da shirin gabatar da tikitin Musulmi da Musulmi a zaben 2023.
Kungiyar Afenifere ta bukaci ‘yan siyasa daga yankin Kudu maso Yamma da su hada kai da sauran shiyyoyi biyar na kasar domin tabbatar da aniyar tsohon gwamnan.
Masu zafi
Samu kari