Latest
A Yau Alhamis ne Firaministan Birtaniya Mista, Boris Johnson zai sauka daga mukamin shugabancin jam’iyyar ta Conservatives. Rahoton BBC HAUSA Mista Johnson
Maharan jirgin kasan Kaduna ne suka farmaki magarkamar Kuje saboda gwamnatin tarayya ta ki amsa tayinsu na sakin mambobinsu a madadin fasinjojin da suka sace.
Jihar Akwa Ibom - Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ’yan fashi ne sun kai hari a wani masauki da wasu masu yi wa kasa hidima (NYSC) ke zaune a jihar Akwa Ibom.
Mun kawo sunayen wasu daga cikin shahararrun mutanen da ke tsare a gidan gyaran halin Kuje baya ga wasu manyan 'yan siyasa Abba Kyari da Abdulrasheed Maina.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ogo-Oluwa/Surulere a majalisar dokokin jihar Oyo, Honarabul Simeon Oyeleke ya fice daga jam’iyyar APC zuwa PDP...
Har yanzun amniyyatan jihar Kano 1,000 na zaune a sansaninAlhazai suna jiran tsammanin yayin da kamfanin Azman ke kokarin shawo kan matsalar da addabe shi.
Farashin raguna ya karu sosai a duk fadin kasar nan gabanin bikin Eid-el-Kabir (babbar Sallah) na wannan shekara 2022, wacce abubuwa ake ganin sun dakule..
Bayan shafe dogon lokaci ba tare da biyan su Albashi ba, wasu malaman Jami'a a jihar Edo har guda 10 sun rasa rayuwarsu a cewar shugaban ASUU reshen wata Jami'a
Gwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta baiwa daliban makarantun firamare da na sakandare hutun kwanaki 10 domin bikin babban Sallah.
Masu zafi
Samu kari