Latest
Wata kungiyar Arewa na hadin kan ƙasa, 'Northern Alliance for National Cohesion, NANC, a ranar Talata ta bukaci gwamnan Rivers Nyesome Wike ya janye kalaman da
Birnin tarayya Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta fasa zaman majalisar zartaswar da ta shirye yi gobe ranar Alhamis, 17 ga watan Maris, 2022
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a bari gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya gudanar da taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC)..
Gwamnatin Kano ta yi wa Malaman Musulunci gargadi da masu amfani da shafukan zumunta da su lura da abin da suke faɗa domin harshe ka iya kai su ya baro su.
Jagoran APC na kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karfafa masa gwiwar gwada sa'arsa da ya sanar da shi yana so ya gaje shi.
Mambobin majalisar wakilan tarayyan Najeriya sun amince da kudirin takarar shugaban ƙasa na jagoran APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a 2023 dake tafe.
An gurfanar da wani makanike mai shekaru 30, Stanley Collins, a ranar Laraba, a gaban kotun majistare da ke Kaduna kan zarginsa da sayar da motar kwastomansa ki
Daurawa ya bayyana cewa bai yi wa'azin domin cin zarafi ko mutuncin wani ba, ya ce wa'azi ne da aka yi domin jan hankalin al'umma a kan duniya da kuma rudin ta.
An sanya mai shari’a Muawiyah Baba Idris na babbar kotun birnin tarayya Abuja cikin jerin sunayen mutanen da ake tuhuma da aikata rashin da'a, rahoton Daily Tru
Masu zafi
Samu kari