Latest
Daga karshe dai tsohon wakilin Ribas ta Kudu maso Gabas a majalisar dokokin kasa, Sanata Magnus Abe ya tabbatar da sauya sheka zuwa jam’iyyar SDP mai doki.
Yayin da ƙalubalen tsaro a Najeriya ke ƙara ta'azzara, wasu miyagun sun kai hari wani yanki da ke kusa a jami'ar LAUTECH a jihar Oyo ranar Alhamis da daddare.
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya sharara karya da dama yayin hirar da aka yi da shi kwanan nan.
Wasu ’yan daba sun kai farmaki cocin St. Bridget Catholic da ke ljesha, Surulere Legas, tare da kwashe injinan jami’an INEC da ke aikin rajistar PVC da ake.
Jihar Legas - A jiya ne hukumar kwastam ta Najeriya ta jagoranci wasu hukumomin gwamnatin tarayya wajen lalata kwantena 48 na magungunan da aka kama a huku.
An sake kai hari a karamar hukumar Kwali a Abuja yayin da lamarin tsaro ke cigaba da tabarbarewa a babban birnin tarayyar, Daily Trust ta rahoto. A kalla sau uk
Wata budurwa 'yar kasar Afrika ta kudu ta bada labarin abinda ta fuskanta yayin da ta kama hanyar zuwa kai wa saurayin da suka hadu a dandalin zumuntar zamani.
Wasu abokan ango sun rikirkita yan mata a shafukan soshiyal midiya saboda tsantsar haduwarsu, wasu sun nuna sha'awarsu a kan wani da ke sanye da bulun kaya.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana Rev. Daniel Okoh zababben shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a matsa.
Masu zafi
Samu kari