Latest
A makon nan ne jihar Kaduna ta shaida munanan hare-haren 'yan bindiga a wasu yankunanta, lamarin da ya kai ga salwantar mutane da batan wasu mutane da dama.
Yayin da suke kokarin tseratar da rayuwarsu daga harin yan bindiga a jihar Neja, akalla mutum 20 da suka haɗa da mata da kananan yara sun nutse a wani tafki.
Dr Doyin Okupe, tsohon mai magana da yawun shugaban kasa kuma jigo a jam’iyyar PDP ya fice daga takarar shugaban kasa a 2023 da 'yan Najeriya ke fuskanta...
Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa ya yi gargadin a dena yin tafiyar dare da jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja. El-Rufai ya bayyana hak
Shugabar ƙungiyar haɗakar nakasassu ta ƙasa (JONAPWD) na jihar Edo, Ms Ann Ujugo, ta koka game da yadda a Najeriya nakasassun mata ke fuskantar rashin maza.
Hisbah a jihar Jigawa ta kama wani mutumi da aka samu da kayan barasa. Sojojin hukumar sun ce sun samu garwowi 8 na burkutu da kwalabe har kusan 100 na giya.
Wasu ‘yan ta’adda sun kai hari kauyukan Kabo da Shako da ke karamar hukumar Gurara a jihar Neja, inda suka kashe jami’an tsaro har tara a wani kwanton bauna.
Wani likita da ke aiki da kungiyar wasan kwallon kafar nahiyar Afirka, CAF, Dr. Joseph Kabungo ya mutu jim kadan bayan Ghana ta cire Najeriya a gasar kwallon ka
An kashe mutane uku a wani farmakin da aka kai garin Naka da ke karamar hukumar Gwer ta yamma a jihar Benue. Harin ya faru sa’o’i 24 bayan kashe wani Faston.
Masu zafi
Samu kari