Latest
Za a ji cewa akwai wasu tsofaffin Sanatoci, Ministoci ‘Yan Majalisa, Gwamnoni, da Sojoji da sun dage sai inda karfinsu ya kare a kan takarar Bola Tinubu a 2023.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Abdulaziz Yari, da Sanata Kabiru Garba Marafa sun fice daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Musa Kwankwaso, ya yi murabus. Murabus dinsa ya zo ne sa'o'i kadan bayan Ganduje na jihar Kano ya ba su wa'adin murabus.
Bayan shafe kwanaki 18 a tsare, sarkingarin Bukpe da ke karamar hukumar Kwali a Abuja, Alhaji Hassan Shamidozhi, ya sami 'yanci. An biya fansa kafin sakinsa.
Fitacciyar tauraruwar fina-finan Hausa ta Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta yi kira ga iyaye masu haihuwar 'ya'ya ba tare da kula da su ba da su guji yin haka.
Jami'an tsoron rundunar'yan sandan jihar Kano sunyi ram da mashahurin dillalin miyagun kwayoyi, inda suka samu sunkinan wiwi 250 masu darajar N1.7 miliyan.
Ministan Kwadago da Ayyuka, Sanata Chris Ngige, ya ce Ubangiji ya masa magana game da niyyarsa na takarar shugaban kasa kuma zai kaddamar da takarar ranar Talat
Akwai alamu da ke nuna an samu tsaiko a tattaunawar da ke gudana tsakanin gwamnatin tarayya da yan ta’addan da suka farmaki jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja.
Kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Rt. Hon. Abubakar Sulaiman, ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa Peoples Democratic (PDP).
Masu zafi
Samu kari