Latest
Muhammad Gudaji Kazaure ya sha kashi a zaben tsaida ‘dan takarar Majalisar Tarayya a APC. Gudaji Kazaure ya rubuta korafi kan rasa takara, yana kira ga masoya.
Kuma dai, an kai harin Bam karamar hukumar Kabba dake jihar Kogi, kwanaki 18 kacal da kai harin farko. Leadership ta ruwaito cewa wannan karon ana zargin nakiya
Wata Kotu da ke zamanta a Ilorin, babban birnin jahar Kwara ta ba da umarnin a cigaba da garƙame wani mutumi, Alhaji Haruna, bisa zargin kashe wani mai burodi.
Idan baku manta ba, mun kawo rahotanni a baya da ke bayyana yadda jami'an hukumar yaki da yiw atattalin arzikin kasa ta'annuti (EFCC) suka dura gidan Okorocha k
Tsohon sanata kuma tsohon dan takarar gwamna a Kaduna ya shawarci dan takarar shugaban kasa da PDP ta tsayar kan zabin abokin gami a zaben 2023 mai zuwa...
Tun a jiya kwamitin tantance masu takarar shugaban kasa ya zauna da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Bayo Adenuga ya bayyana wainar da aka toya da Tinubu ya isa.
Asusun lamunin duniya watau The International Monetary Fund (IMF) ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba Najeriya bashi zata rika biya da kudin shiganta gaba daya.
Gabannin babban zaben 2023 mai zuwa, gwamnonin jihohin Najeriya guda bakwai ne suka mallaki tikitin jam’iyyarsu domin shiga tseren kujerar majalisar dattawa.
Bayan tantance yan takara 12 a ranar farko ta fara tantancewa, ana sa ran kwamitin tantancewa na jam'iyyar APC mai mulki zai kammala aikinsa yau da ragowar.
Masu zafi
Samu kari