Latest
Rundunar yan sandan jihar Ondo ta yi watsi da jita-jitan cewa an kai harin ramuwar gayya kan al'ummar Hausawa da ke zaune a yankin Sabo na jihar da kashe wasu.
Fitaccen ɗan fafutukar nan kuma mai gidan jaridar Sahara Reporters, Mista Omoyele Sowore, ya zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar ADC a taron fidda gwani
Birnin tarayy Abuja - Hukumar gudanar da zabe ta kasa watau INEC ta bayyana ranar karshe ga jam'iyyun siyasa na mika mata takaran shugaban kasa da mataimakansu.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce jagoran APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Legas, Bola Ahmed Tinubu, ya cancanta ya zama magajinsa a babban zaben 2023.
Kakakin kungiyar kamfen din Bola Tinubu ya bayyana cewa za a zabi mataimakin shugaban kasar da zai jera da Tinubu daga yankin arewa kuma daga kowani addini.
Ana sa ran taron zai tattauna batutuwan da suka shafi dabarun bunkasa nasarorin da aka samu a baya-bayan nan wajen yaki da ta'addanci da rashin tsaro gaba daya.
Bishop David Oyedapo, Shugaban cocin Living Faith ya bayyana cewa tsawon shekaru 23 ba a taba dauke wutar lantarki ba a hedkwatar cocinsa da ke Ota, jihar Ogun.
Mai gidan talabijin din Roots Television, Dumebi Kachikwu, ya yi nasarar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) a zaben 2
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da madaukin hotun gidan gwamnatin jihar Ebonyi, Mista Uchenna Nwube a hanyar Okigwe-Aba-Enugu.
Masu zafi
Samu kari