Latest
Gidauniyar Bashir Ahmad ta dauki nauyin karatun Saratu Dan-Azumi, hazikar yarinya wacce Allah ya yiwa baiwar hada lissafi duk da cewar bata zuwa makaranta.
A daidai lokacin da matsalar tsaro ke ƙara yawaita a Najeriya, jami'an yan sanda a jihar Legas sun damƙe wasu sojojin bogi guda hudu da tsakar daren jiya .
‘Yan bindiga sun harbe Mai ba Shugaban Majalisa shawara a Delta. Da yake abin ya auku ne a cikin dare, sai safiyar Lahadi aka tsinci gawar Makanaki cikin dare.
Jarumin kuma 'dan siyasan yace su suka tallata 'yan siyasar nan har suka samu hayewa madafun iko don haka dole su fadi gaskiya idan bukatar hakann ta taso.
Shahararren makawakin Kannywood, Naziru Ahmad Sarkin waka ya ce duk munafirci ne ke sa mutane zuwa soshiyal midiya suna dora bidiyon tare da yin Allah wadai.
Da aka shirya taron Olusegun Obasanjo Presidential Library kwanan nan, Muhammad Sanusi II ya yi tir da yadda ake saba dokar zabe ta hanyar sayen kuri’un mutane.
Kudin fansa ya jawo ‘Yan ta’adda suka lakadawa fasinjojin jirgin Kaduna-Abuja duka, hakan ne asalin dalilin da ya sa ‘Yan ta’adda suka fitar da bidiyo a jiya.
Malam Bello Yabo, ya fito a sabon bidiyo yayi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari tatas kan yadda yayi watsi da fasinjojin jirgin kasa da ke hannun 'yan ta'adda.
A ranar Lahadin da ta gabata ne ‘yan bindiga suka kashe wani direban motar zirga-zrga ta gwamnatin Katsina (KTSTA), Nasiru Yusha’u, bayan da ya yi arba dasu.
Masu zafi
Samu kari