Hotuna An Daura Auran Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Da Gwanar Al-Qur'ani Hafiza Haulatu

Hotuna An Daura Auran Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Da Gwanar Al-Qur'ani Hafiza Haulatu

Babban Limamin Masallacin Jami'ar Skyline dake jihar Kano kuma babban Malamin addini, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya samu albarkar karin Aure.

Shehun Malamin ya azurta da auren shahrarriyar gwanar Alqur'ani Hafiza Haulatu Aminu Ishaq.

Gwarzuwar Al-Qur'anin ce ta lashe musabaqar Alqur'ani mai girma na kasa da ya gudana a bayan inda ta wakilce jihar Zamfara.

An shafe fatihar daurin auren ne garin Gusau babban birnin Zamfara ranar Juma'a, 21 ga watan Oktoba, 2022.

Daga cikin wadanda suka halarci daurin auren akwai babban sakataren kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'a Wa iQamatus Sunna, Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe.

Kalli hotunan:

Kabiru Gombe
Hotuna An Daura Auran Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Da Gwanar Al-Qur'ani Hafiza Haulatu
Asali: Facebook

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Kara karanta wannan

Pantami, Wike, Jonathan: Hotunan Mutum 44 Da Shugaba Buhari Ya Karrama Yau

Daurawa
Hotuna An Daura Auran Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Da Gwanar Al-Qur'ani Hafiza Haulatu Hoto: Taskar Labarai
Asali: Facebook

Aureuu
Hotuna An Daura Auran Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Da Gwanar Al-Qur'ani Hafiza Haulatu
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel