Pantami, Wike, Jonathan: Hotunan Mutum 44 Da Shugaba Buhari Ya Karrama Yau

Pantami, Wike, Jonathan: Hotunan Mutum 44 Da Shugaba Buhari Ya Karrama Yau

Shugaba Muhammadu Buhari jagoranci taro don karrama wasu manyan yan Najeriya 44 da lambar yabo bisa ayyuka da hidima da suka yiwa kasar nan.

Ana gudanar da bikin ne a dakin taro na Conference room da ke fadar shugaban kasa a Abuja.

Cikin wadanda aka akwai gwamnonin Najeriya 16, ciki har da Nyesom Wike na Jihar Rivers; Shugaban Majalisar Tarayya, Sanata Ahmad Lawan; Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, da Ministan sadarwa Malam Isa Ali Pantami

shugabannin hukumomin tsaro da aka karrama su da lambobin yabo daban-daban.

An kafa lambar yabon na inganci ne don karrama mutane da suka ciri tuta wurin yi wa Najeriya hidima, ko ta taimakawa dai-daikun mutane, jiha, gari ko kasa baki daya ta hanyar jagoranci mai inganci, ayyuka ko taimakon mutane.

Kara karanta wannan

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ya Angwance Da Gwanar Al-Qur'ani Hafiza Haulatu

Kalli hotunan:

Buhari Sallau
Pantami, Wike, Jonathan: Hotunan Mutum 44 Da Shugaba Buhari Ya Karrama Yau Hoto: Buhari Sallau
Asali: Facebook

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Buhari Sallau
Pantami, Wike, Jonathan: Hotunan Mutum 44 Da Shugaba Buhari Ya Karrama Yau Hoto: Buhari Sallau
Asali: Facebook

Buhari Sallau
Pantami, Wike, Jonathan: Hotunan Mutum 44 Da Shugaba Buhari Ya Karrama Yau Hoto:Buhari Sallau
Asali: Facebook

Buhari Sallau
Pantami, Wike, Jonathan: Hotunan Mutum 44 Da Shugaba Buhari Ya Karrama Yau Buhari Sallau
Asali: Facebook

Buhari Sallau
Pantami, Wike, Jonathan: Hotunan Mutum 44 Da Shugaba Buhari Ya Karrama Yau
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel