Latest
Kotu koli ya tabbatar da Kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Sherrif Oborevwori, matsayin sahihin dan takaran gwamnan jihar karkashin jam'iyyar adawa(PDP).
Burin budurwa mai shekaru 27, Mbagwu Amarachi Chilaka ya cika bayan da ta kammala digirinta a jami'ar jiha ta Imo bayan shafe shekaru tana neman gurbin jami'a.
Jam'iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) na zargin Abba Ganduje, dan gidan gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje da karkatar da wasu dukiyoyin jihar.
Dan takaran kujerar gwamnan jihar Abia karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Sampson Orji, ya bayyana cewa Peter Obi na jam'iyyar LP zai goyi baya
Hukumar NDLEA ta kinkimo wani Emeka Ezenwanne da aka samu da kwayoyi domin ya bada shaida a kan dakarun IRT a kotu. Mai bada shaidan ya bayyana yadda aka yi.
Hedkwatar tsaro ta kasa a ranar Alhamis, tace dakarun Operation Hadin Kai sun halaka kusan mayakan Boko Haram da na ta’addancin ISWAP 31 tare da kama wasu 70.
A karon farko a tarihin kafuwar Najeriya, an samu jihar da ta fara cin arzikin fetur daga Arewa. Gwamnan Kogi ya yi alkawari za iyi amfani da dukiyar da amana.
Za a fahimci cewa a sabon jerin 'yan kamfe. akalla jiga-jigan jam’iyyar APC 4 aka cire daga ‘yan kwamitin yakin neman zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a 2023
Dakarun sojin Najeriya dake aiki da Rundunar Operation Hadarin Daji sun harbe daya daga cikin gagararren shugabannin ‘yan bindiga na Zamfara, Ibrahim Chire.
Masu zafi
Samu kari