Latest
Godwin Emefiele ya kitsa manakisa domin a karbe Legas daga hannun Jam’iyyar APC. Gwamnan babban banki ya shirya yadda LP za ta lashe zaben Gwamnan Legas a 2023
Jam'iyyar APC mai mulki ta ja kunnen al'ummar jihar Ogun kan zaban yan takarar gwamna da ke da ayar tambaya a tushen arzikinsu a zaben ranar 18 ga watan Maris.
Rahotanni sun nuna cewa zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu na shirin kafa gwamnatin hadin kai tare da ba kudu maso gabas shugaban majalisar dattawa.
Idris Wase, mataimakin kakakin majalisa mai ci a yanzu da Ben Kalu, mai magana da yawun majalisar wakilai na cikin masu neman kujerar kakakin majalisar wakilai.
Sanata mai wakiltar Kaduna Central kuma dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar, Uba Sani, ya ce bai damu da goyon bayan da wasu jam'iyyu suka bawa PDP ba
Rahotanni sun kawo cewa har yanzu an gaza binne gawar marigayi Sanata Joseph Wayas, Shugaban Majalisar Dattawa a jamhuriyya ta biyu, wanda ya mutu a Landan.
Rundunar yan sandan Jihar Ogun ta kama wasu mutane biyar kan zarginsu da zuwa makabarta suna hako gawarwaki suna sayar da sassan jikinsu ga masu asiri a Ijebu.
Kungiyar manyan arewa ta ACF ta nuna fushinta ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan kin bin umurnin kotun koli dangane da manufar sauya kudi da karancin kudi.
Macen farko da ta kafa tarihin zama Sanata a tarihin Najeriya, Sanata Franca Afegbua, ta kwanta dama kamar yadda iyalan gidanta suka tabbatar a wata sanarwa.
Masu zafi
Samu kari