Latest
Wata matar aure mai Shekaru 20 mai suna Maryam Ibrahim ta masge uwargidanta da tabarya a kai bayan ta bai ta har daki kuma ta halaka ta. A kan tsire akai kisan.
Kai da kwarkwatar jaruman Kannywood mata sun halarci shagalin auren jaruma Halima Atete da aka yi a garin Maiduguri na Borno. Sun bada kala wurin Margi day.
Kasashen ECOWAS sun yi taro na musamman a babban birnin tarayya Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ne ya bude taron da jawabi, inda ya yi bayanin babban burinsa.
Gabannin babban zaben 2023, surukin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sani Mamood Sha’aban, ya janye katinsa na dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Majalisar jihar Osun tayi watsi da bukatar sabon gwamna Sanata Ademola Adeleke na canza sunan jihar. Majalisar tace taken jihar, tambari da tuta duk dokoki ne.
Dakarun sojin Operation tsaftace Daji sun kaddamar da farmaki kan sansanin yan bindigan daji a yankin karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna sun ceto mutane
Babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bala Ibrahim, ya bugi kirjin cewa yan Najeriya za su zabi Bola Tinubu a zaben 2023 saboda kokarin APC.
Ana zargin Jami'an tsaron SSS sun tasa keyar Aminu har fadar shugaban kasa, gaban Aisha Buhari inda suka rika jibgarsa, 'yan sanda sun ce sam babu ruwansu.
A watan Disamba, Bola Tinubu mai neman zama shugaban kasa a jam’iyyar APC zai dakatar da kamfe, zai tafi Amurka da Nahiyar Turai. Za a ji abin da zai kai shi.
Masu zafi
Samu kari