Latest
Wani matashi dan Arewa ya jawowa kansa matsala bayan da aka kama shi bisa laifin zargin uwar gidan shugaban kasa a kafar Twitter tun a tsakiyar shekaran nan.
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sanar da cewar kasuwar kera gwala-gwalai ta jihar Kano za ta fara aiki a shekarar 2023 kuma za ta zama ta daya.
An tono dalilin da ya sa Muhammadu Buhari ya sauke Shugaban NYSC. Bayan wata 6, sai aka ji an sauke Brig Gen MK Fadah wanda ya gaji Manjo Janar Ibrahim Shuaibu
Gwamnatin tarayya ta sanar da ɗage ranar dawowar zirga-zirgan jirgin kasan Kasuna zuwa Abuja, Ministan Sufuri yace karin da aka samu ba zai wuce mako daya ba
Babban jigon jam'iyyar NNPP na kasa, Shehu Ningi ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar su kwankwaso inda tuni Bashir Ahmad ya fara zawarcinsa zuwa APC.
Gwamnan jihar Kuros Riba, Ben Ayade, ya bayyana wa duniya cewa babu ɗan yakarar shugaban ƙasan da ya kama kafar Bola Tinubu a cancantar gaje shugaba Buhari.
Rayuwar wani matashin dan Najeriya, Fawaz ya sauya sannan ya samu damar haduwa da biloniyan Najeriya, Elumelu. Sauyawarsa ya burge mutane a soshiyal midiya.
Wata kyanwa mai shekaru 27 a duniya ta shiga kundin tarihin Guinness saboda jmawar da ta yi a duniya. An bayyana adadin hannayen da ta zauna a wurinsu duka.
Shugabar matan jam'iyyar APC ta ƙasa, Betta Edu, ta ɗauki alkawarin tattarawa Bola Ahmed Tinubu kuri'un Najeriya miliyan 40m a babban zaben 2023 mai zuwa .
Masu zafi
Samu kari