Latest
Gwamnatin jihar Bayelsa ta bayyana cewa mutane sun shiga kunci da wahalhalun rayuwa sakamakon yanayin aiwatar da sabon tsarin FG na sauya fasalin naira a kasa.
Babban kotun tarayya ya yankewa wasu jiga-jigan PDP daurin shekaru biyu a kurkuku. An ba ‘Yan siyasar N140m da nufin ayi murdiya a zaben shugaban kasa na 2015g
Kamfanin Siminti na Dangote, Kamfanin Sadarwa na MTN da wasu kamfanonin Najeriya sun ciyo bashin kudi fiye da N200bn ta hanyar takardun kasuwanci cikin wata 2.
Jami'an yan sanda na jihar Ondo sun tabbatar da tsinto wani magidanci da matarsa a sume cikin gidansu da jinjirinsu a mace.An fara gudanar da bincike kan lamari
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya sallami kwamishinan kwadugo daga kan mukaminsa sakamakon sabanin da ya shiga tsakanin gwamnatin Imo da kungiyar kwadugo.
Biyo Bayan Kamfen ɗin APC Daya bar Baya da Ƙura, Faɗa ya Ɓarke, Inda Ƴan Jagaliya Suka Harbi Jami'in Ɗan Takarar Gwamna da Bindiga, A Yayin da Zarge Zarge Yayi
Sanata Barau Jibrin wanda aka fi sani da Maliya ya shiga takarar neman kujerar shugaban majalisar dattawan tarayya bayan tsallake guguwar jam'iyyar NNPP a Kano.
Gwamnan Jihar Kaduna malam Nasiru Elrufai yace Tunda yake gwamna Sisin Yan Kaduna Bai taba ci ba da sunan sata, Wanda ya karyata Yazo mu dafa kur'ani mai girma
Wani dan jarida mai gabatar da shiri a rediyo da aka fi sani da Baba Bintin ya rasu yayin da ya ke takawa a kasa zuwa wurin aiki a garin Ibadan a jihar Oyo.
Masu zafi
Samu kari