Latest
Wani likitan Najeriya ya baiwa wata mata da ta nuna sha’awarta na son haihuwar tagwaye shawarar abun yi. Ya bukaci da ya je jihar Oyo sannan ta ci doyarsu.
Wani labari mai daukar hankali ya bayyana yadda wani dan majalisar wakilai ya umarci sojoji su lakadawa 'yan PDP duka tsiya a jihar Ondo. An bayyana ya faru.
Yakin neman zabe ya kankama a dukkanin sassan Najeriya. A jihar Oyo Accord Party ta smau tagomashin karin goyon baya daga mambobin APC, PDP da Labour Party.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya roki Kanawa su zabi Bola Tinubu, ya ce tun da mulki ya kasance a Arewa tun 2015, ya kamata yanzu ‘Dan Kudu ya zama shugaba kasa.
Muhammadu Buhari ya nuna hukumar INEC ba za ta canza lokacin zabe ba, shugaban kasa ya fadi haka da ya hadu fastoci a inuwar kungiyarsu ta CBCN a Aso Rock.
Bayan ta je kotu, Jam’iyyar NNPP ta maye gurbin irinsu Sanata Ibrahim Shekarau da wasu ‘Yan takara da suka canza sheka. A ciki har da wanda ya saida takararsa.
Wasu jam’iyyun siyasar da ba su da karfi za su goyi bayan takarar Atiku Abubakar. Sakataren yada labaran PDP a Najeriya ya ce sun dauko irin salon Bola Tinubu.
Rikicin APC ya yi tasiri yayin da Bola Tinubu ya je kamfe a Enugu. Sabanin da ake da shi da Shugaban APC na reshen jihar, Ugochukwu Agballah ya kawo matsala.
Babban Bankin Najeriya ya ce ya hada kai da cibiyar kula da jarrabar gaba da sakandare ta JAMB, za su yi amfani da eNaira wajen karbar kudin rajista da za a yi.
Masu zafi
Samu kari