Latest
‘Dan kasar Chinan nan da ke zargi da kisan budurwarsa, Ummulkusum Buhari (Ummita), Frank Geng Quanrong, ya shaida wa kotu ya kashe wa marigayiyar kimanin N60m.
Wani hakizin 'dan Najeriya ya sha jijina a wajen mutane a shafukan soshiyal midiya bayan ya kera wata motar wasan tsere. Ya tuka abun sa a cikin garin Edo.
Manyan kwamandojin ISWAP da suka race sakamakon farmakin mayakan ta'addancin Boko Haram zuwa jamhuriyar Nijar sun mika wuya ga hukumomin tsaro tare da tuba.
Wasu mambobin jam'iyyar PDP 15 sun gamu da hatsari a hanyarsu ta zuwa gangamin yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar Filato ranar Talata da karfe 10:00.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta bayyana cewa tayi wa 'yan Najeriya 93,469,008 rijistar zaben 2023 mai gabatowa. Maza ne ke da kaso mafi yawa.
Bidiyo ya dauki wasu 'yan sanda na shirin yin fashi da makami a kasar Kenya, an dauki lokacin da suke aikata laifin. Tuni an kama su, an kaisu kotu don hukunci.
Tsohon wazirin masarautar Bauchi, Alhaji Bello Kirfi ya shigar da karar gwamnatin jihar Bauchi kotu kan cireshi da akayi daga kujerarsa bisa rasshin biyayya.
Bayan ta ba shugaban yan sandan Najeriya umurnin kama dan takarar gwamnan PDP a jihar Akwa Ibom, Umo Eno, a karshe kotu ta kori karar tare da sokw umurnin.
Babbar Kotun jiha ta tunbuke mataimakin kakakin majalisar dokokin Ondo, Hon Aderoboye Samuel, ta umarci majalisa ta gaggauta maida wanda tace ta tsige a 2020.
Masu zafi
Samu kari