Latest
Yayin da wahalhalu da ƙuncin rayuwa suka ƙara tsananta, mutane sun fusata da yawa sakamakon rashin yawaitar sabbin takardun kuɗi da kuma hana amfaɓi da tsoho.
Dan takarar shugaban kasa a APC, Bola Ahmad Tinubu ya ce tabbas zai kawo karshen yajin aikin ASUU idan aka zabe shi ya zama shugaban kasa a zaben bana; 2023.
Wani dan gajeren bidiyo da ke yawo a TikTok ya nuna amarya tana tikar rawa a wajen liyafar aurenta yayin da yan biki da dama ke yi mata kallon uku saura kwata.
Wani babban jigon jam'iyyar APC ya caccaki shugaba Buhari kan yadda yayi kunnen uwar shegu da kiraye-kirayen da ake masa kan ƙarancin kuɗi a hannun ƴan Najeriya
Hukumar zaɓe ta koka kan rashin kuɗin da zata gudanar da zaɓe a hannun taz duk da saura ƴan kwanaki kaɗan a fara kaɗa ƙuri'a a babban zsɓen dake ƙara ƙaratowa
Kyakkyawar mata da ta auri miji mai nakasa ta shawarci masu amfani da soshiyal midiya da kada su kula da abun da mutane za su ce yayin zabar abokan rayuwarsu.
Wasu bayanai sun nuna cewa ɗan takarar shugaban kasa a PDP, Alhaji Atiku Abjbakar, bai gaisa da mataimakiyar gwamnan Enugu ba a wurin ralin kamfe jiya Talata.
Fusatattun yan Najeriya a jihohin Kwara, Delta da Ondo kan mawuyacin halin da suke ciki da rashin sabbin naira sannan yan kasuwa na kin karbar tsoffin kudi.
Yayin da ya rage ƙasa da mako biyu gabanin babban zabe, jam'iyyar APC ta samu babban ci gaba da ƙarin karfi a jihar Kebbi, inda SDP ta rusge tsarin ta koma APC.
Masu zafi
Samu kari