Latest
Wani mamakon ruwan sama haɗe da iska da aka yi a jihar Kebbi, ya lalata sama da gidaje guda 100, da janyo asarar kayayyakin abinci masu ɗumbin yawa. Gwamnatin.
Wani Fasto ya ki mayar da kujerar haya da 'Apostle' Johnson Suleiman ya zauna saboda gano cewa kujerar na tayar da matacce, ya biya kudin kujerar don yin aiki.
Wani magidanci ya kai ƙarar tsohuwar matarsa a gaban kotu bayan ya gano ta lashe N1.5bn daga wajen caca. Kotu ta yanke hukunci wanda ya faranta masa rai sosai.
Kungiyar Miyetti Allah ta Fulan makiyaya masu kiwon dabbobi ta nemi a saki mambobinta da ake tsare da su ba tare da sun aikata wani laifi ba a jihar Anambra.
Yayin da ake dab da fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida ranar Talata, 4 ga watan Yuli, Allah ya yi wa karin mutum biyu daga jihar Kaduna rasuwa a Makkah.
Mutane sun yi surutu a kan yadda aka nemi a kawo Nigeria Air a mulkin Muhammadu Buhari. Hadi Sirika wanda ya na da kusanci da shugaban kasa, ya yi yadda yake so
Alhaji Mujahid Dokubo Asari ya bayyana cewa wasu ɓata gari sun atura masa saƙonnin barazanar raba shi da duniya saboda matsayarsa kan wasu lamura a Najeriya.
Ana zargin Mai dakin ‘Dan takaran Shugaban kasa da fasikanci da wani yaron Tinubu. Ana yawo da jita-jita cewa Seyi Tinubu ya na neman Dr. Elizabeth Jack Rich
Mazauna rukunin gidajen Trademore a birnin tarayya Abuja, sun barke da zanga-zanga kan shirin FCTA na rushe anguwar da suke zaune saboda hadarin ambaliya .
Masu zafi
Samu kari