Latest
Wani dan Najeriya mai tsananin kirki ya nunawa wata mai lalurar tabin hankali soyayya ta hanyar jerawa da ita a titi. Ya tunkareta da abinci, biredi da ruwa.
Babban bankin Najeriya ya dauki matakin zuwa gidajen al'umma da nufin musanya masu takrdun kuɗi domin rage wahalhalun da da ake fama da su da kuncin rayuwa.
Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamaki bayan ganin yadda aka kera wani nau'in takalmi na karfe zalla, mutane sun bayyana ra'ayoyinsu game da wanna fasaha.
Prophet Mike Agboola na cocin Jehovah Power Miracle Tabernacle ya ce Atiku Abubakar ne zai lashe zaben shugaban kasa na ranar Asabar kuma PDP ta fara murna.
Gwamnan jihar RIvers ya shigar da gwamnatin jiharsa cikin karar da wasu gwamnoni goma suka shigar kan gwamnastin tarayya da CBN game da lamarin takardun Naira.
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Datti Baba-Ahmed ya bayyana dalilin da ya sanya ƴan Najeriya, ba za su zaɓi Tinubu ba.
A ranar Talata jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ta tarbi manyan masu sauya sheka daga jam’iyyun ADC, YPP da NNPP gabannin zaben 2023.
Jarumar fina-finan Nollywood, Toyin Abraham tayi martani ga al'umma dake zarginta da karban kudi domin goyon bayan dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu
Tsohon Shugaban Amurka, Barack Obama ya yi jawabi kai-tsaye ga ‘Yan Najeriya a kan zabe. Obama ya ce dama ta samu da mutane za su zabi wadanda suke so a 2023.
Masu zafi
Samu kari