Latest
A makon da ya gabata masu garkuwar suka sace basaraken a Abuja. Sai dai matar da suka sako, ta ce ba ta san inda za ta samo N100m don fansar mijinta da 'yayan ba
Farfesa Farouq Kperogi ya yi bayanin dalilin da ya sanya Peter Obi da Atiku Abubakar suka kasa yin nasara a kan Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kotu.
Gwamnan Ogun ya ce saura kiris a kashe Najeriya lokacin da Bola Tinubu ya gaji mulki, a cewarsa Tinubu ya cire hannu a harkar mai ne domin ceton ‘yan Najeriya.
Sabuwar kididdiga ta nuna cewa akalla 'yan Najeriya miliyan 1.8 ne ke rayuwa da cutar kanjamau a jikinsu. Kaso 58% mata ne, maza kuma kaso 42%...
Gwamnatin Jigawa ta nemi Shugaba Bola Tinubu ya karasa aikin noman rani a yankin Hadejiya, an roki a gama aikin da aka fara lokacin Shagari a 1983.
Tsohon shugaban hukumar NIRSAL ya na hannun jami’an tsaro. Ana zargin ya tsere da motocin ofis 32 bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya kore shi daga aiki.
Matan da ke kaunar Abba Gida Gida sun yi zanga-zanga a jiya. Har a kudancin Najeriya, an samu Kwankwasiyya da masoyan Abba da su ka shirya zanga-zanga.
Abdullahi Bala Lau, shugaban kungiyar Izalatil Bida wa Ikamatus Sunnah(JIBWIS) na kasa, ya jinjinawa Uba Sani, gwamnan jihar Kaduna. Da ya ke jawabi a wurin gasar
Kwamitin gudanarwa na APC ta ƙasa NWC karkashin Abdullahi Ganduje ya rantsar da sabon kwamitin rikon kwarya na jihar Ribas wanda zai shafe watanni 6.
Masu zafi
Samu kari