Latest
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai mummunan hari a hedikwatar 'yan sanda da ke garin Zurmi na jihar Zamfara. Sun tafka barna sosai.
Mansur Ibrahim Sokoto yana ganin babu dalilin gwamnati ta rika fada da ‘yan kasuwan da suka adana kayan abinci a Najeriya ya ce ba su ne su kawo tsadar rayuwa ba.
Farfesa Kabiru Isa Dandado ya ce janye tallafin man fetur ranar farko ya jawo tsadar rayuwa, ya ce idan yunwa tayi kamari, za a iya dibar jama’a a shigar da su barna
Gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth ya zargi wasu 'yan jihar da kokarin kawo tsaiko a gwamnatinsa wurin hadin kai da wasu makiyaya 'yan kasar Nijar.
Sai an ba Gwamnoni ‘Yan sanda a jihohi idan ana son saukin rashin tsaro. A wuraren da gwamnonin nan suka tashi tsaye, Uba Sani ya ce an fara samun saukin tsaro.
Atiku Abubakar ya yi magana yake cewa gwamnatin APC ta jawo karyewar Naira da matsin tattalin arziki; tshin Dala da rugujewar tattali duk laifin Bola Tinubu ne.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Rivers sun yi arangama da 'yan daba da suka dade suna barazana ga mutane a jihar. A yayin arangamar an halaka shugabansu.
Kungiyar Kare Muradin Arewa (ANA) za ta gabatarwa gwamnatin tarayya wasu shawarwari da ake fatan za su tsamo yankin daga kangin talauci da rashin tsaro.
Gwamnatin Tarayya ta ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba zai yi murabus ba saboda tsadar rayuwa da wahala da 'yan Najeriya ke fama da shi a halin yanzu.
Masu zafi
Samu kari