Sharif Lawal
6172 articles published since 17 Fab 2023
6172 articles published since 17 Fab 2023
Gwamnan jihar Zamfara ya koka kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita jihar. Ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bi hanyoyin kawo karshen matsalar.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ta yi sabom shugaban riko na kasa. Ahmed Ajuji ya maye gurbin Alhaji Abba Kawu Ali bayan ya yi murabus.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sha alwashin hukunta 'ya'yanta da suka ci dunduniyarta a lokacin babban zaben da aka gudanar a shekarar 2023.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina, ta sanar da cewa ta samu nasarar ceto wasu mutane da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su. Mutanen an tsare su ne a daji.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, zai halarci jana'izar sojojin Najeriya da aka kashe a yankin Okuama na jihar Delta. Za a yi jana'izar a birnin tarayya Abuja.
Femisohon hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bukaci 'yan Najeriya da su yi wa gwamnatin Shugaba Tinubu addu'a domin ta samu nasara.
Wasu kwamandojin 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun mika wuya a hanjun dakarun sojoji a jihar Borno. Sun kuma mika makaman da suke ta'addanci da su.
Wani sojan ruwa Amurka wanda haifaffen Najeriya ne ya gamu da ajalinsa a cikin tekun Bahar Maliya. Sojan ya yi bankwana da duniya ne bayan ya fada cikin ruwa.
Wani jigo a jam'iyyar APC, Olatunbosun Oyintiloye, ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, da ya yi wani abu akan tsadar iskar gas da ake fama da ita.
Sharif Lawal
Samu kari