Salisu Ibrahim
5588 articles published since 29 Dis 2020
5588 articles published since 29 Dis 2020
Kungiyar NLC ta ce bata hana Peter Obi barin jam'iyyar Labour ba duba da yadda yake nuna wasu halaye. Ta kuma yi alwashin daukar mataki kan shugabannin LP.
'Yan sandan Najeriya sun yi nasarar kame wasu da ake zargin 'yan ta'adda ne da ke tada tarzoma a Abuja. An bayyana yadda suka aikata barnar sace mutane da kaya.
Babban malamin coci ya ce, ba kowanne Musulmi bane dan ta'adda, kuma aiki Boko Haram bai da nasaba da addini ko ta kusa ko ta nesa a halin da ake ciki yanzu.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya siya kati mai tsada bayan da gwamnati ta kara farashin wutar lantarki a makon da ya gabata kan wasu dalilai.
Wata mata ta yi tas da asusun mijinta yayin da ya bayyana ba ta ATM ta yi cefane da shi. Ya bayyana irin kayan da aka siya da kudin wadanda suka jawo cece-kuce.
Majalisar dokokin jihar Rivers ta bayyana manufarta na tsige gwamna Fubara duba da wasu abubuwan da suka ce sun saba da abin da suke tsammani game da shi.
Wani uba da dansa sun yi aikin dana-sani, sun hallaka wata mata da aka ce makwabciyarsu ce a wani yankin jihar Ogun, 'yan sanda sun kama su yanzu haka.
An bayyana yadda 'yan sanda suka kai ga kame wadanda suka kashe 'yan sanda shida a jihar Delta a makon da ya gabata. An bayyana yadda aka kama su.
An bayyana yadda Fulani suka zargo sojojin Najeriya da aikata masu barnar da ba za su iya daukar mataki ba a Plateau. Sun bayyana yadda aka kone gidajensu.
Salisu Ibrahim
Samu kari