Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Wasu daidaiku a jam'iyyar APC sun bukaci Osinbajo ya janye kudurinsa na tsayawa takara, ya goyi bayan Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Sun bayyana dalilin haka.
A shekarar da ta gabata, sarauniyar ta samu labarin bakin ciki, inda aka sanar da ita mutuwar mijinta Yarima Philip, wanda ya rasu yana da shekara 99 a duniya.
Gwamnatin Najeriya na neman rancen dala biliyan 14.4 na aikin layin dogo da za a yi daga Fatakwal zuwa Maiduguri da kuma aikin layin dogon Kano zuwa Maradi.
Gwamnatin Buhari ta ce babu illa ga mata su dinga sanya Hijabi matukar hakan ba zai cutar da wasu 'yan kasa ba. Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a wnai taron.
Dan awaren Yarbawa Sunday Igboho zai ci gaba da zama a makarkama a jamhuriyar Benin bayan da aka sake yanke zamansa a kasar na watanni har shida nan gaba..
Wani saurayi ya ba da mamaki yayin da ya kaftawa budurwa mari a bainar jama'a a inda ya bayyana cewa hakan cikin soyayya ne tun ya yi haka ne don ya aure ta.
Yankuna da dama na fama da rashin tsaro a jihar Borno, musamman ganin yadda 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP ke addabar yankin Arewa maso Gabas, inji rahoto.
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK), ta ayyana ranar Litinin 7 ga watan Fabrairu a matsayin ranar hutu a jami’ar saboda dalilai.
Ba shakka Dangote abin koyi ne ga jama'a da dama a duniya. Ya tsallake zuwa matsayi na 91 a cikin masu kudin duniya baki daya cikin sa'o'i kasa da 8 a duniya.
Salisu Ibrahim
Samu kari