Muhammad Malumfashi
19599 articles published since 15 Yun 2016
19599 articles published since 15 Yun 2016
Magoya bayan Peter sun yi gaskiya da suka ce an yi masu magudi. Shafin IRev ya nuna a asalin kuri’un da mutane suka kada, Peter Obi yana gaban Bola Tinubu.
A zaben Nuwamban 2023 da za a shirya, Sanata Dino Melaye ya samu takarar Gwamnan Jihar Kogi a karkashin Jam’iyyar PDP. Dino Melaya zai tunkari Ahmad Usman-Ododo
Tsohon shugaban NERC mai kula da harkar wuta ta kasa, Sam Amadi ya nemi a ba shi takarar Gwamnan jihar Imo a jam’iyyar adawa mai tashe ta LP, amma bai dace ba
‘Yan NNPP sun karu a Jihar Kano, nasarar Jam’iyyar NNPP ta karu a zaben majalisa. Muhammad Bello Shehu ya doke Aminu Sulaiman Goro da Shuaibu Abubakar a Fagge
A zaben yau ne za a su wanene za su zama Sanatocin jihar Sokoto da na Zamfara ta tsakiya. Mun tattaro zabukan Gwamnoni, ‘Yan majalisa da Sanatoci da ake jira.
Shugaban Jam’iyyar NNPP da ‘Dan Takaransa su na rigima Kan shari’ar zabe. Tsohon shugaban Jam’iyyar NNPP na reshen Ogun, ya ce babu wanda zai canza masu Lauya
A makon nan ne kwamitin harkokin kasar wajen yakin neman zaben APC a 2023 ya dawo da Naira miliyan 2.4 zuwa ga uwar kwamitin kamfe na PCC bayan kudi ya yi saura
A wannan rahoto, Legit.ng ta tattaro wuraren da ake sa ran zabuka za su kankama aa gobe. 'Yan takaran Sanatocin Kebbi, Sokoto da Zamfara za su san mokamarsu.
Da aka je kotun sauraron karar zaben bana, Bola Tinubu da ya lashe zaben sabon shugaban kasa da aka yi, ya yi bayanin abin da ya hana Atiku Abubakar nasara
Muhammad Malumfashi
Samu kari