Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Yan sanda sun kama wani Nuhu Umar Usman kan zarginsa da halaka matarsa ta hanyar harbinta da bindigan mafarauta a cikin dare yayin da ya ke tsammanin dansa ne.
Mathew Akawu, dan takarar majalisar dokokin jihar Benue, a karkashin jamiyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu yau Jumaa da safe
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC, PCC, tace Shugaba Muhammadu Buhari zai halarci kamfen din Bola Ahmed Tinubu a wasu jihohi 10 nan gaba
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi sun kama wata mata yar shekara 50 mai suna Amina Guguwa kan zarginta da kashe kishiyarta Amina Koli yayin dambe
Wani bidiyo da ya bazu a intanet na Gwamna Ayade na Cross Rivers ya janyo cece-kuce, inda aka hango shi ya cire gilashi don kallon yan mata da ke rawa zigidir.
Bisa al'ada an saba ganin amarya da ango suna rawa a ranar aurensu don murna. Sai dai wannan angon bai tsaya ga rawa ba kawai ya yi yunkurin daukar amaryarsa.
Ayo Adebanjo, shugaban kungiyar yarbawa ta Afenifere ya ce ba zai canja ra'ayinsa ba kan goyon bayan Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Obi.
Vladimir Putin na Rasha ya umurci a tsagaita wuta na wucin gadi a yakin da kasarsa keyi da Ukraine don bada dama yin bikin kirsimetin masu kiristancin gargajiya
Sowore, dan takarar shugaban kasa na AAC, ya ce baya bukatar goyon baya daga mutanen da suka lalata Najeriya, a martaninsa kan goyon bayan Obi da OBJ ya yi
Aminu Ibrahim
Samu kari