Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Mambobin majalisar dokokin Zamfara sun tsige kakakin majalisar, Bilyaminu Moriki, saboda matsalar tsaro da ta addabi jihar sannan suka maye shi da Bashar Gummi.
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Aishatu Auwalu wacce aka fi sani da Rahma MK ta ce da goyon bayan mijinta take fim.
Lauyoyin da ke kare jarumar TikTok da ke tsare, Murja Ibrahim Kunya, sun yi barazanar maka gwamnatin Kano a gaban alkali cikin awanni 24 idan ba a bar sun gan ta ba.
Wani shafin yanar gizo ya wallafa rahoto kwanan nan kan cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yam utu kuma matarsa Aisha Buhari ta tabbatar da hakan.
Rundunar ‘yan sandan Cross River ta kama wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa mai shekaru 62 a Calabar yana mai zarginta da tabarbarewar dukiyarsa.
Sunday Igboho, ‘dan fafutukar kasar Yarbawa ya yi ikirarin cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tura jami’an hukumar DSS don su kasha shi.
Shehu Sani ya yi Allah wadai da kiran da Malamin Musulunci ya yi na neman a kasha matar Shugaban kasa Bola Tinubu, Sanata Oluremi Tinubu. Ya ce ba abun yarda bane.
Hukumar kwastam ta ayyana cewa daga ranar 23 ga watan Fabrairu,m za a fara siyar da shinkafa da sauran kayan abinci ga talakawa a Legas da sauran sassa na kasar.
Wata matashiya ta ce ta ziyarci kasuwar kauye a jihar Enugu kuma ta yi nasarar siyan bokiti ghuda na shinkafa kan N3,000, mutane da dama sun nuna shakku a kai.
Aisha Musa
Samu kari