Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya bukaci kungiyoyin yada labarai da su sauya yadda suke kawo rahotanni kan tsaro, ya ce lamarin ya ragu sosai.
Wani mutumi mai suna Haruna Buba mai shekaru 32, ya kashe mahaifinsa a ranar Asabar a kauyen Zange da ke karamar hukumar Dukku ta jihar Gombe a kan wata gona.
Hukumar Sadarwa ta Najeriya ta shawarci yan kasa masu amfani da layukan sadarwa da kada su yarda a hada lambar shaidarsu ta dan kasa da sim din wani daban.
Ministan tsaro na Najeriya, Bashir Magashi, ya bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa tsoffin sojojin Biyafara afuwa da kuma biyansu kudin Fansho.
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun! Allah ya yi wa matar Marigayi Sheikh Abubakar Gumi, Hajiya Aminatu Bintu ta rasuwa a safiyar yau Asabar, 16 ga watan Oktoba.
Kasar Burtaniya a ranar Juma’a, 15 ga watan Oktoba, ta ba da shawarar tafiye-tafiye ga ‘yan kasarta, inda ta nemi su kauracewa jihohin Najeriya goma sha biyu.
Wasu ‘yan bindiga sun kai mamaya wajen taron jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Ogun wanda ke gudana a wani dakin taro na fadar Oba Adedotun.
Abokan wasan Ahmed Musa sun nuna masa soyayya bayan kyaftin din na Super Eagles ya cika shekaru 29 a duniya, sun yi masa wanka da kek shi kuma yana ta murmushi.
Yawancin malaman makarantun firamare a jihohi akalla bakwai a kasar Najeriya sun koka kan batun rashin biyan su albashin watanni, alawus, da kuma karin girma.
Aisha Musa
Samu kari