Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Jam'iyyar YPP reshen jihar Kwara ta yi kira ga matasa a fadin kasar da su je su yi rijistar katin zabe domin cimma irin shugabancin da suke muradi a kasar nan.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi tir da harin jirgin kasa, ta ce sai dukka ‘yan Najeriya sun hada hannu idan ha rana son ganin bayan masu ta’adi.
Fasinjojin jirgin da 'yan bindiga sun kai wa hari a ranar Laraba, 20 ga watan Oktoba a hanyar Kaduna zuwa Abuja sun ce sun ji wani kara kafin jirgin ya tsaya.
Sani ya ce ya shiga jirgin kasa a safiyar yau Alhamis, 21 ga watan Oktoba, sai kawai jirgin nasu yayi karo da wani bam da ‘yan bindigar suka dasa a kan hanyar.
Gabannin babban zaben 2023, babban limamin coci a Najeriya, Prophet Elijah Moses, ya yi hasashen cewa kabilar Igbo ce za ta samar da shugaban kasa kuma kirista.
Sarkin Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna, Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II, ya ce zuwa yanzu sun ga amfanin matakan da gwamnatin jihar ke dauka kan yan bindiga.
A cikin sabbin hotunan an gano shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da uwargidansa, Hajiya Aisha Buhari suna yi wa juna kallon kauna yayin da take gyara shi.
Rundunar tsaro ta NSCDC ta yi ram da wani matashi mai suna Ifeanyi Joseph dan shekara 21, bisa zarginsa da yin garkuwa da dan wani Sufeton 'yan sanda a Abia.
Wani dattijo mai shekaru 61 Michael Haugabook, ya sanya jama' a tofa albakacin bakinsu a shafukan soshiyal midiya bayan ya auri yarinyar da ya raina a hannunsa.
Aisha Musa
Samu kari