Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Yan bautar kasa sun shiga zullumi a jihar Zamfara biyo bayan sace wasu takwarorinsu da ‘yan bindiga suka yi a hanyarsu ya zuwa sansanin NYSC da ke yankin Tsafe.
Masu garkuwa da mutane sun sace wasu kananan yara biyu daga motar mahaifiyarsu a Akure, babban birnin jihar Ondo. Lamarin ya afku ne a jiya Juma'a a yankin Leo.
Kakakin yan sandan Bauchi, Wakil ya bayyana cewa an kama wadanda ake zargin ne kan aikata laifuka mabanbanta kuma a wurare da lokuta daban-daban a fadin jihar.
Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Janar Tukur Buratai main ritaya, ya bayyana cewa mataki na sojoji kadai ba zai iya magance matsalolin rashin tsaro ba.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna, Enoch Yohanna bisa zargin ture budurwarsa, Ruth Amos, inda ta buga kai a kasa har lahira.
Wani matashi mai suna Aliyu Idris, ya bayyana cewa a shirye yake ya siyar da kansa saboda halin da ya tsinci kansa a ciki na kunci, radadi da matsin rayuwa.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin mambobin kungiyar IPOB ne sun kai hari da sanya wuta a fadar sarkin Etekwuru da ke karamar hukumar Ohaji/Egbema na jihar Imo.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana cewa abin da kasar Najeriya ke bukata don kawo karshen Boko Haram shine shugaban kasa daga arewa maso gabas.
Gwamnatin tarayya ta gano masu daukar nauyin dan fafutuka na kasar yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho. Abubakar Malami ne ya bayyana.
Aisha Musa
Samu kari